Intro: (Humming ) uuhh uhhh uhhh uhhhh uhhh uhhh uhhh….. 2x
Yesu ne hanya hanya aljanna
Yesu ne kofa kofan aljanna bamai zuwa wurin uba sai ta wurin sa ahhh
Ba mai ganin fuskan uba sai ta wurin yesu mai rai iyeh eh…….
(CHORUS + AD LEAPING)
Yesu ne hanya hanyan aljanna
Yesu ne kofa kofan aljanna
Ba mai zuwa wurin uba sai ta wurin sa ahhh…..
Bamai zuwa wurin uba sai ta wurin sa ahh……2x
(Verse 1)
Karka bar wani ya rudi ka YESU shi ne ceto..
Karki bar wani ya yaudare ki ISAH shi ne ceto
Gumaka baza su bada aljanna ba…..
Allolin karya nan baza su bada aljanna ba….
Mallamai bazasu baku aljanna ba aya ohhh
Don ba mai zuwa wurin uba sai ta wurin yesu mai rai.
Bamai ganin fuskan allah sai ta wurin Yesu mai rai ehhhh…
(BACK TO CHORUS + AD LEAPING)
Yesu ne hanya hanyan aljanna
Yesu ne kofa kofan aljanna
Ba mai zuwa wurin uba sai ta wurin sa ahhh…..
Bamai zuwa wurin uba sai ta wurin sa ahh……2x
(Verse 2)
Wa su suna kiran kansu krista amma harwayau basu da ceto
Wa su suna zuwa chochi kullum amma harwayau babu ceto
Wa su ma sun bude chochi Amman harwayau ba suda ceto
Aranan shariya akwoi mamaki aya..
Wa su zasu ce master mun chire Aljanu a sunan ka
Wa su zasu che master munyi adu,a asunanka
Wa su zasu ce mai girma Munyi wa,azi asunanka.
Yesu zaya ce ban sanku ba….
Yesu Zaya ce ban sanku ba….
Don ba mai zuwa wurin uba sai ta wurin Yesu mai rai ohh…
(BACK TO CHORUS + AD LEAPING)
Yesu ne hanya hanyan aljanna
Yesu ne kofa kofan aljanna
Ba mai zuwa wurin uba sai ta wurin sa ahhh…..
Bamai zuwa wurin uba sai ta wurin sa ahhh…. 2x
(OUTTRO) flute……

Kaduna-based gospel music minister, MR. JAY (aka Sandan Yaki)! Is here with another single Titled “KOFA”, this song is inspired from the Book of John 10:9 and 14:6, it is a powerful declaration of faith and trust in God’s goodness. with his unique blend of traditional and contemporary sounds, MR.JAY brings a fresh perspective to the gospel music scene. As a skilled songwriter and singer, he weaves a rich tapestry of sound that will uplift and inspire listeners. “KOFA” is a must-listen for anyone seeking to deepen their faith and connection with God. Stream or download “KOFA” now and experience the transformative power of gospel music!” Remain bless and rapturable.